Hukumar Hisbah ta Jihar Yobe, ta lalata katan 51 na giya a wani yunƙuri na inganta tarbiyya da tabbatar da zaman lafiya a cikin al’umma.
An gudanar da aikin lalata giyar a Damaturu, babban birnin jihar, inda jami’an hukumar da wasu suka shaida lamarin.
An kama giyar ne a lokuta…
Hisbah Ta Lalata Katan 51 Na Giya A Jihar Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>