Hukumar Hisbah ta jihar Yobe, tare da haɗin gwuiwar NDLEA da NSCDC, ta rufe otal ɗin Maina Lodge tare da kwato ƙwalaben giya 209 a Damaturu, babban birnin jihar.
Shugaban hukumar, Dr. Yahuza Abubakar, ya bayyana cewa an gano motar Golf mai lamba ABJ-144-SC da ke ɗauke da…
Hisbah Ta Rufe Otal, Ta Kwato Ƙwalaben Giya 209 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>