BREAKING: Hukumar Shari’a Ta Dakatar Da Magatakarda 2, Ta Kuma Gargaɗi Alƙalai 2 A Kano

Hukumar kula da shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan wasu jami’an kotuna hudu, inda ta dakatar da wasu magatakarda biyu tare da yin gargadi ga alkalan kotun shari’a biyu bisa nuna rashin kwarewa da cin zarafin aikinsu.

 

Mai magana da yawun hukumar, Baba…

Hukumar Shari’a Ta Dakatar Da Magatakarda 2, Ta Kuma Gargaɗi Alƙalai 2 A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment