BREAKING: Ina Da Ƙwarewar Da Zan Iya Zama Shugaban Ƙasar Nijeriya

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa yana da ƙwarewa da abin da ake buƙata don zama shugaban ƙasar Nijeriya.

Ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a shirin Politics Today na gidan talabijin na Channels a ranar Talata.

Makinde, wanda ke wa’adin mulkinsa na…

Ina Da Ƙwarewar Da Zan Iya Zama Shugaban Ƙasar Nijeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment