Mai tsaron ragar Manchester United ,André Onana na da niyyar ci gaba da zama a Manchester United duk da tayin da ya samu daga kungiyoyi daga kasar Saudi Arabiya, kasancewarsa zabin koci Rubin Amorim a ragar Kungiyar tun bayan zuwanshi a watan Janairu.
Ana danganta Onana da komawa…
Ina Fatan Ci Gaba Da Kasancewa A Manchester United …C0NTINUE READING HERE >>>>