BREAKING: INEC Ta Musanta Korar Farfesa Yakubu A Matsayin Shugaban Hukumar

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta musanta jita-jitar da ta bazu a kafafen sada zumunta cewa shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, an sallame shi daga muƙaminsa.

Jita-jitar ta bazu ne a WhatsApp da sauran kafafen sada zumunta, inda ake cewa Shugaba Bola Tinubu ya sauya Yakubu da…

INEC Ta Musanta Korar Farfesa Yakubu A Matsayin Shugaban Hukumar …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment