BREAKING: Jami’an Tsaro Sun Samu Gagarumar Nasara kan ‘Yan Bindiga a Katsina

Jami’an tsaro sun yi nasarar daƙile wani mugun nufi da ƴan bindiga suka shirya a kan wasu ƙauyuka biyu na jihar KatsinaHaziƙan jami’an tsaron sun samu nasarar bayan sun fatata da ƴan bindiga a lokuta daban-daban a ƙaramar hukumar MalumfashiDPO na ƴan sandan ƙaramar hukumar…

Jami’an Tsaro Sun Samu Gagarumar Nasara kan ‘Yan Bindiga a Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment