A ci gaba da kokarinsa na kawo sabon tsari domin inganta harkokin noma a jihar Jigawa, Gwamna Malam Umar Namadi ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar zuwa wani babban taro da manyan masu zuba jari na duniya da masu ruwa da tsaki a harkar noma.
Taron wanda ya gudana jiya Talata a otal…
Jigawa Ta Baje Kolin Aikin Noma A Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>