BREAKING: Jigawa: Tsautsayi Ta Rutsa da Bafaden Sarki a Kokarin Tabbatar da Doka, Ya Mutu a Asibiti

Jami’an ‘yan sanda sun tabbatar da mutuwar wani mai gadin fada bayan wani gangamin dawakai ba bisa ka’ida ba a Gumel, jihar JigawaAn ce wasu matasa daga Gumel, ciki har da Ibrahim Gwani da Goni, sun shirya gangamin dawakai ba tare da izini ba, wanda ya janyo tashin hankaliGadar…

Jigawa: Tsautsayi Ta Rutsa da Bafaden Sarki a Kokarin Tabbatar da Doka, Ya Mutu a Asibiti …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment