Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya dakatar da Sarkin Daware, Alhaji Hassan Ja’afaru, ba tare da lokaci ba bisa zargin cin hanci da gazawar shugabanciA cewar wasikar da Adama Mamman ya rattaba hannu, an umarci sarkin da ya mika duk kadarorin gwamnati dake hannunsa ga sakataren…
‘Ka Dawo da Komai da Ke Wurinka’: Gwamna Fintiri Ya Dakatar da Sarki a Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>