Masharhanta da dama na ganin Amurka ta bullo da batun karin harajin fito kan hajojin dake shiga kasar daga sauran kasashe ne domin matsawa abokan huldarta lamba, ta yadda ala tilas za su rusuna a gabanta domin neman sulhu, da mika mata hakkokinsu na cinikayya, ta yadda za ta kwashi…
Kaikayi Zai Koma Kan Mashekiya …C0NTINUE READING HERE >>>>