Tun daga shekaru 100 da suka gabata ne mata suka kasance suna taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban siyasa, inda zuwa yanzu sun samu damar kada kuri’a da lashe zabukan majalisa kusan a dukkan kasashen.
Sai dai har yanzu ana ganin wakilcin na mata bai kai yadda ake bukata ba a manyan…
Kasashen Da Mata Ba Su Taba Mulki Ba A Tarihi …C0NTINUE READING HERE >>>>