BREAKING: Kogi: Mutane 2 Suna Kwance a Asibiti cikin Wani Hali yayin da Jirgin Sama Ya Fadi

Wani jirgin horo na Diamond ya fadi a Ilorin yayin gwajin sauka bisa na’ura. Mutane biyu sun jikkata, an garzaya da su asibitiHukumar NSIB ta tabbatar da faruwar hatsarin a Runway 05 na filin jirgin Ilorin, ta ce jirgin ya kauce daga hanya ya tsaya a ciyawaShugaban NSIB, Alex Badeh, ya…

Kogi: Mutane 2 Suna Kwance a Asibiti cikin Wani Hali yayin da Jirgin Sama Ya Fadi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment