BREAKING: Kotu A Kano Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Wani Matashi Da Ya Kashe Ƙanwarsa Da Kishiyar Mahaifiyarsa

A ranar Talata ne wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Sagiru Rijiyar-zaki mai shekaru 22 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsa da laifin kashe ƙanwarsa da kishiyar mahaifiyarsa.

 

Wanda aka yanke wa hukuncin, mazaunin kauyen Kutama ne da ke karamar…

Kotu A Kano Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Wani Matashi Da Ya Kashe Ƙanwarsa Da Kishiyar Mahaifiyarsa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment