BREAKING: Kotu Ta Kori Ƙarar Neman Diyyar N1bn A Kan Buhari Da Emefiele Kan Sauya Fasalin Naira

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar Naira biliyan ɗaya da wani lauya daga Abuja, Uthman Isa Tochukwu, ya shigar kan tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin Emefiele, da wasu.

Mai shari’a Inyang Ekwo ne, ya kori…

Kotu Ta Kori Ƙarar Neman Diyyar N1bn A Kan Buhari Da Emefiele Kan Sauya Fasalin Naira …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment