BREAKING: “Ku Sha Shagalin Sallah”: Gwamna Abba Ya Tuna da Mutanen da Ke Ɗaure a Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bai wa mutanen da aka ɗaure a gidajen gyaran halin Kano kyauta tulin kayan abinci da shanu 12

Abba ya ba da wannan tallafin ne domin taimaka wa fursunoni su gudanar da shagalin sallah cikin farin ciki da walwala

Kwamandan NCoS na Kano ya yaba wa Gwamna Abba…

“Ku Sha Shagalin Sallah”: Gwamna Abba Ya Tuna da Mutanen da Ke Ɗaure a Jihar Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment