Kwararru da masana da jami’an diflomasiyya sama da 100 daga Sin da kasashen Afirka, sun gudanar da wani taron musayar ra’ayoyi dangane da wayewar kan Sin da Afirka, inda suka tattauna alakar hakan da tarin kalubalen dake addabar duniya a halin yanzu.
Taron ya gudana ne a ranar…
Kwararru Sun Yi Musayar Ra’ayoyi Dangane Da Wayewar Kan Sin Da Afirka …C0NTINUE READING HERE >>>>