BREAKING: Lamine Yamal Ya Buga Wasa 100 A Barcelona

Matashin ɗan wasan Barcelona, Lamine Yamal, ya kafa tarihi yana da shekaru 17.

Yamal ya zama ɗan wasa mafi ƙarancin shekaru a tarihin Barcelona da ya buga wasanni 100 a ƙungiyar.

A ranar Laraba, Barcelona ta karɓi baƙuncin Inter Milan a filin wasa na Luis Companys, inda Yamal…

Lamine Yamal Ya Buga Wasa 100 A Barcelona …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment