BREAKING: Legas: Bayan Tsawon Watanni 2, Kotu Ta Yi Hukunci kan Tsige Kakakin Majalisar Dokoki

Jihar Lagos – Babbar Kotun Legas da ke zama Ikeja ta yanke hukunci kan halascin tsige Hon. Mudashiru Ibasa daga matsayin kakakin Majalisar Dokokin Jihar.

Kotun ta ayyana tsige Obasa da aka yi a watan Janairu a matsayin ba bisa ka’ida ba, ya saba wa kundin tsarin mulki, kuma bai halatta…

Legas: Bayan Tsawon Watanni 2, Kotu Ta Yi Hukunci kan Tsige Kakakin Majalisar Dokoki …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment