BREAKING: Leicester City Ta Koma Gasar Yan Dagaji Bayan Shan Kashi A Hannun Liverpool

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Leicester City dake buga babbar gasar Firimiya ta kasar Ingila ta koma gasar yan dagaji ta Championship bayan da tayi rashin nasara a guda a wasanta da Liverpool.

Leicester wadda ta lashe gasar Firimiya a shekarar 2016 ta samu maki 18 kacal a wasanni 33 da…

Leicester City Ta Koma Gasar Yan Dagaji Bayan Shan Kashi A Hannun Liverpool …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment