Mutum huɗu ƴan gida ɗaya sun ci taliyar da ake zargin an sa guba a ciki, uku daga ciki sun riga mu gidan gaskiya a jihar KatsinaAn tattaro cewa ƴan sanda sun kama wacce ta dafa abincin tare da wasu mutum biyu da suka fara bincike kan lamarinRundunar ƴan sanda reshen jihar Katsina…
Lokaci Ya Yi: Ana Zargin Wata Budurwa Ta Yi Ajalin Mutane 3 da Taliya a Jihar Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>