Ma’aikatan NiMet sun fara yajin aiki a fadin ƙasa daga ƙarfe 7:00 na safe, suna zagaye filayen jiragen sama don nuna ƙin amincewa.Ma’aikata sun koka da albashi ƙasa, rashin kari da wahalar rayuwa, inda suka ce wasu suna karɓar rance don biyan kuɗin haya da makaranta.Kusan…
Ma’aikatan Gwamnati Sun Tsunduma Yajin Aiki, An Rufe Ofisoshin NiMet a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>