BREAKING: Ma’aikatan Wutar Lantarki A Katsina Sun Tsunduma Yajin Aiki

Ma’aikatan wutar lantarki a Jihar Katsina sun fara yajin aiki saboda rashin biyan su kuɗaɗen fansho na sama da shekaru takwas.

Yajin aikin wanda Ƙungiyar Ma’aikatan Wutar Lantarki ta Ƙasa (NUEE) ke jagoranta, ya fara ne a ranar Laraba, kuma ya shafi ma’aikatan kamfanin…

Ma’aikatan Wutar Lantarki A Katsina Sun Tsunduma Yajin Aiki …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment