Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Ado Da Kwalliya.
Abubuwan da za ku tanada:
Man Hulba, Zuma, Sassaken kuka, Cukwi, Aya, Bawon kankana
Yadda za’a hada:
Asamu man Hulba sai a gauraya shi da zuma mai kyau a…
Maganin Karin Kiba …C0NTINUE READING HERE >>>>