Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta taya Gwamna Abba Kabir Yusuf, murna bisa lashe lambar yabo ta LEADERSHIP a matsayin Gwamnan Shekara na 2024.
An ba shi wannan lambar yabo ne saboda ƙoƙarinsa wajen inganta harkar ilimi a jihar.
Shugaban majalisar, Rt. Hon. Jibril Ismail Falgore,…
Majalisar Kano Ta Yi Murna Da Lambar Yabo Da Jaridar LEADERSHIP Ta Bai Wa Abba …C0NTINUE READING HERE >>>>