Adadin makafi 37 ne suka rubuta jarabawar UTME ta shekarar 2025 a cibiyar zana jarabawar JAMB ta musamman da ke Bauchi, wadda ta gudana a jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) reshen Yelwa. Wannan shirin na daga cikin ƙoƙarin gwamnati na bayar da dama ga masu buƙata ta musamman…
Makafi 37 Sun Zana Jarabawar JAMB A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>