BREAKING: Makwanni da Yin Ritaya, Babban Ɗan Sanda Ya Koma APC, Zai Nemi Takarar Sanata

Tsohon mataimakin Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Ari Muhammed Ali, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC bayan ritaya, yana neman kujerar Sanata a 2027An kori Ari tare da wasu manyan jami’ai saboda zargin sauya shekar haihuwa da karya ka’idojin aiki, karkashin IGP Kayode Egbetokun mai…

Makwanni da Yin Ritaya, Babban Ɗan Sanda Ya Koma APC, Zai Nemi Takarar Sanata …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment