Shugaban cocin Salvation Ministries, Fasto David Ibiyeomie, ya soki matan da ke yin shigar banza, inda ce karuwai ne ke sanya sarka a kafaFaston ya gargadi matan da ke bayyana nononuwa da ‘yan kamfansu, yana mai cewa hakan rashin kunya ne da rashin da’a ga KiristaKalaman Fasto Ibiyeomie…
‘Mata Masu Sanya Sarkar Kafa Karuwai Ne’: Fasto Ya ba da Sabuwar Fatawa …C0NTINUE READING HERE >>>>