Tawagar Gwamna Hyacinth Alia ta gamu da bore daga matasa, mata da yara a Afia, Ukum, yayin ziyarar tallafi ga wadanda suka fuskanci hariWasu da ake zargin ‘yan siyasa ne suka dauki nauyin bore. Sun tare hanya suna ihun “ba za mu yarda ba” domin hana Gwamnan shiga dakin taroAn samu…
Matasa Sun Fusata, Sun Tare Tawagar Gwamna a kan Titi, An Rotsa Motar Kwamishina …C0NTINUE READING HERE >>>>