BREAKING: Matasa Sun Yi Babban Rashi bayan Sanar da Rasuwar Hadimin Gwamna Abba a Kano

Kano – Ana cikin alhini a Kano bayan babban rashi da gwamnatin jihar ta yi na matashi.

An sanar da rasuwar mai taimakawa Gwamna Abba Kabir Yusuf a bangaren matasa, Abdullahi Salisu Furfura.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da NNPP Kwankwasiyya ta wallafa a shafin Facebook da…

Matasa Sun Yi Babban Rashi bayan Sanar da Rasuwar Hadimin Gwamna Abba a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment