Matatar Dangote ta rage farashin lita ɗaya na man fetur daga Naira 880 zuwa Naira 865 daga wajen dakon mai.
Wannan sabon farashi an tabbatar da shi a ranar Alhamis, kuma ana sa ran hakan zai taimaka wajen rage farashin mai a faɗin Nijeriya.
Wannan mataki ya biyo bayan shawarar da…
Matatar Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur …C0NTINUE READING HERE >>>>