Ministan Ilimi, Dr. Maruf Olatunji Alausa, ya bayyana goyon bayansa ga ƙarin shekara guda ga tsarin aikin yi wa ƙasa hidima (NYSC), daga shekara guda zuwa shekaru biyu, tare da faɗaɗa shirin koyon kwarewa da horon ci gaban kasuwanci na matasan.
A yayin ziyarar Daraktan NYSC,…
Minista Ya Nemi A Mayar Da NYSC Shekaru 2 …C0NTINUE READING HERE >>>>