Hadakar adawa ta fara nazarin hanyar da za ta fi dacewa wajen fatattakar gwamnatin APC a babban zaben 2027 mai karatowaKungiyar League of Northern Democrats, wacce ta bayyana aniyarta ta tafiya da hadakar, ta ce ana nazarin kafa sabuwar jam’iyyaIdan ba a cimma wannan muradi ba, akwai…
Ministan Buhari, Amaechi za Su Jagoranci Kwamitocin Hadakar Yakar APC …C0NTINUE READING HERE >>>>