Shirin inganta noma na musamman (SAPZ), an kirkiro shi ne, domin habaka fannin aikin noma a wasu jihohin kasar nan da aka zabo.
An ware wa aikin biliyoyin Nairori, wanda zai samar da riba mai dimbin yawa ga fannin na aikin noma.
Aikin ya samu goyon bayan Bankin Bunkasa Aikin Noma a…
Muhimman Dalilan Kirkiro Da Shirin Inganta Aikin Noma ‘SAPZ’ …C0NTINUE READING HERE >>>>