Kwamandan Birgediya ta 1 ta Sojojin Nijeriya a Zamfara, Birgediya Janar Timothy Opurum, ya ce dakarunsa sun samu nasarar rage ayyukan ‘yan bindiga a jihohin Kebbi da Zamfara.
Ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin taron cin abinci don murnar Sallah da aka shirya wa sojoji da…
Mun Rage Tasirin ‘Yan Bindiga A Kebbi Da Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>>