Mutane biyu ‘yan asalin Jihar Kano sun rasa rayukansu bayan da dutse ta rufe su a wani wajen haƙar ma’adinai da ba bisa ƙa’ida ba da ke unguwar Farin-Doki a ƙaramar hukumar Shiroro, a Jihar Neja.
Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 8 na safiyar ranar Lahadi, 13 ga watan…
Mutane 2 Sun Rasu A Wajen Haƙar Ma’adinai A Jihar Neja …C0NTINUE READING HERE >>>>