Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Bode George, ya bayyana rashin gamsuwarsa da yadda APC ke tafiyar da harkokin mulki a NajeriyaA cewarsa, jam’iyyar mai mulki ba ta da ingantaccen tsari na shugabanci da siyasa, kuma mutum daya ne ya ke abin da ya ga dama a cikintaDuk da cewa…
“Mutum 1 Ke Juya APC,” Tsohon Mataimakin Shugaban PDP Ya Faɗi Shirin da Suke Yi …C0NTINUE READING HERE >>>>