Darajar Naira ta kara faduwa, inda ta kai N1,629 kan kowacce dala a kasuwar NFEM duk da bankin CBN ya narka dala miliyan $688.8mNaira ta kuma fadi a kasuwar bayan fage, domin ta sauka daga N1,565 zuwa N1,570, wanda ya sa bambancinta da NFEM ya karu zuwa N59Rahotanni sun nuna cewa Naira…
N1629/$1: Ana Murna Fetur Ya Sauka, Dala Ta Tumurmusa Naira a Kasuwar Canji …C0NTINUE READING HERE >>>>