BREAKING: Nada Mukamai: Ndume Ya Dura kan Tinubu, Ya ce Baya Tsoron me zai Biyo Baya

Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa nadin mukamai da Shugaba Bola Tinubu ke yi ya saba wa tsarin raba madafun iko da kundin tsarin mulki ya tanadaYa ce rabon mukaman siyasa da aka yi bai nuna daidaito da wakilci daga yankuna daban-daban na ƙasa kamar yadda sashi na 14 (3) na kundin tsarin…

Nada Mukamai: Ndume Ya Dura kan Tinubu, Ya ce Baya Tsoron me zai Biyo Baya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment