Wata ƙungiyar dattawa a Kudu Maso Gabas ta nuna goyon bayanta ga tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 Ƙungiyar ta ce yankin ya ci gajiyar mukamai masu muhimmanci ciki har da samun limamin Abuja na farko dan kabilar Ibo‘Yan kungiyar sun roƙi Tinubu ya kawo kudurin ƙirƙirar…
Nada Sabon Limamin Abuja Ya Sanya Tinubu Samun Goyon Baya a Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>