BREAKING: Najeriya Ta Ƙara Yin Babban Rashi, Tsohon Kwamishina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya

Cif Maja Umeh, wanda ya kasance babban jigo a jam’uyyar APGA kuma tsohon kwamishina a jihar Anambra ya riga mu gidan gaskiyaAn srahoto cewa Umeh ya kamu da barin jiki a 2022 amma ya sami sauƙi a kwanakin baya har ya halarci zaɓen fidda gwani na APGA a jihar AnambraLegit.ng ta ruwaito…

Najeriya Ta Ƙara Yin Babban Rashi, Tsohon Kwamishina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment