BREAKING: Nijeriya Na Ke Yi Wa Biyayya Ba Wani Ko Jam’iyya Ba

Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa biyayyarsa a siyasa tana ga Nijeriya ne, ba ga kowanne mutum ko jam’iyya ba.

El-Rufai ya yi wannan bayani ne yayin ziyarar da ya kai Jihar Kano, inda ya gana da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, da kuma shugabannin…

Nijeriya Na Ke Yi Wa Biyayya Ba Wani Ko Jam’iyya Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment