Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce jam’iyyar NNPP ta mutu kuma za a shafe ta nan ba da jimawa ba.
Da yake jawabi a ranar Talata a Abuja yayin da ya karɓi shugabanni da mambobin Tinubu Support Group (TSG), Ganduje ya bayyana cewa Sanata Rabiu Musa…
NNPP Ta Mutu, Kwankwaso Zai Sake Dawowa APC – Ganduje …C0NTINUE READING HERE >>>>