Abuja – Gwamnatin Tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta sanar da ranakun hutun karamar sallah na bana 2025.
Gwamnatin ta ayyana Litinin, 31 ga Maris, da Talata, 1 ga Afrilu, 2025, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Eid-el-Fitr watau ƙaramar sallah.
Ramadan Ya Zo Karshe, Gwamnatin Tinubu Ta Bayyana Ranakun Hutun Ƙaramar Sallah a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>