Fitaccen mawaƙin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, zai angwance da jarumar Kannywood, Aisha Humaira.
Wata majiya mai kusanci da Rarara ta shaida wa jaridar Kano Times cewa za a ɗaura auren ne gobe Juma’a a Maiduguri, a Jihar Borno, bayan sallar Juma’a.
“Komai ya kammala. Za a yi…
Rarara Zai Angwance Da Aisha Humaira A Ranar Juma’a A Maiduguri …C0NTINUE READING HERE >>>>