BREAKING: Rarara Zai Angwance Da Aisha Humaira Yau A Maiduguri

Fitaccen mawaƙin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, zai angwance da jarumar Kannywood, Aisha Humaira.

Wata majiya mai kusanci da Rarara ta shaida wa jaridar Kano Times cewa za a ɗaura auren ne gobe Juma’a a Maiduguri, a Jihar Borno, bayan sallar Juma’a.

“Komai ya kammala. Za a yi…

Rarara Zai Angwance Da Aisha Humaira Yau A Maiduguri …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment