BREAKING: Rashin Imani: Direba Ya Fadi Ainihin Yadda Aka Kashe ‘Yan Arewa a Jihar Edo

Direban motar da ya ɗauko ƴan Arewan da aka kashe a jihar Edo, ya yi bayani kan yadda mummunan lamarin ya aukuYa bayyana cewa ya haɗu da su ne suna neman motar da za ta dawo da su gida domin yin bukukuwan SallahDireban ya bayyyana cewa babu wata matsala da suka samu a tafiyarsu har…

Rashin Imani: Direba Ya Fadi Ainihin Yadda Aka Kashe ‘Yan Arewa a Jihar Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment