BREAKING: Rikicin LP: Gwamna Ya Maida Zazzafan Martani bayan Jam’iyya Ta Dakatar da Shi

Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya yi fatali da dakatarwar da tsagin jam’iyyar LP karkashin jagorancin Julius Abure ya masaAlex Otti ya bayyana cewa hukuncin kotun koli ya cire Abure daga matsayin shugaban LP, don haka ba shi ikon ɗaukar wannan matakinTun farko dai LP karkashin…

Rikicin LP: Gwamna Ya Maida Zazzafan Martani bayan Jam’iyya Ta Dakatar da Shi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment