BREAKING: Rikicin Rivers: Yadda Fubara Ya Tsuguna a gaban Wike Ya Nemi Gafara

Gwamna Siminalayi Fubara ya kai ziyara gidan tsohon ubangidansa Nyesom Wike domin neman yafiya da daidaita tsakaninsuZiyarar ta biyo bayan ganawa da Fubara ya yi da shugaban kasa Bola Tinubu a London kan rikicin siyasar Jihar RibasRahotanni sun ce gwamna Dapo Abiodun da tsohon gwamna…

Rikicin Rivers: Yadda Fubara Ya Tsuguna a gaban Wike Ya Nemi Gafara …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment