Shugaban hafsoshin tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa ya ce rundunar sojin Najeriya za ta ci gaba da kare martaba da rayukan jama’aYa yi wannan jawabi ne yayin taron addu’a da aka gudanar a jihar Kaduna, a dai dai lokacin da rashin tsaro ke kara lalata sassan kasar nanRahotanni a…
Rundunar Sojin Najeriya Ta Fadi Abin da aka Shirya bayan Karuwar Kashe Kashe …C0NTINUE READING HERE >>>>